JARIDAR AMINA BALA
Sabbin Labaru

Labaru Masu Tashe
BABBAR EDITAN MU
Zainab Muhammad, tana da gogewa a harkar watsa labarai, sadarwa da ci gaban al’umma, da aikin jarida. Ta mai da hankali kan batutuwan da suka shafi mata, matasa da kuma inganta rayuwar jama'a.
Labarun Yau da Kullum
Farfesa Mai Sayar da Kayan Lambu Ya Bukaci Matasa su Shiga Kananan Sana’o’i Don Dogaro da Kai
Farfesa Mai Sayar da Kayan Lambu Ya Bukaci Matasa su Shiga Kananan Sana’o’i Don Dogaro da Kai Batsari, Jihar Katsina — Jaridar Jaridar Amina Bala Kasuwar kayan lambu a yankin Arewa. (Hoto: Wikimedia Commons) Farfesa Nasir Hassan-Wagini, malami a Sashen Ilimin Rayuwa da Tsire-tsire na Jami’ar Umaru Musa Yar’adua (UMYU)
Siyasa da Mulki
Tsaro da Laifuka
Wasanni
Lafiya da Muhalli
Dalilin Da Yasa Muka Kafa Wannan Shafi
Yawancin kafafen labarai na Najeriya ba sa bai wa mata da matasa daga Arewacin Najeriya isasshen dama da wakilci. Wannan shine dalilin da yasa muka kafa Jaridar Amina Bala — domin samar da wurin da zamu ji murya da labarin kowane mace da matashi cikin Hausa.