Juyin Mulkin Guinea-Bissau: Yadda Jonathan Ya Tsira Daga Rikici, Ya Bayyana Wa Tinubu Abubuwan Da Suka Faru
Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya tsira daga rikicin Guinea-Bissau bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a lokacin da yake aikin sa ido kan zaben kasar Ya kai rahoto kai tsaye ga Shugaba Tinubu a fadar Aso Rock, inda ya bayyana cewa lamarin ya kasance “shiryayyen juyin mulki” ECOWASContinue Reading
















