Shugaba Tinubu Ya Yi Watsi Da Ziyarar Gwamna Abba Da Sarakunan Kano Biyu
Yadda Shugaba Tinubu Ya Kauracewa Gidan Gwamnatin Kano Da Fadar Sarakuna Biyu Kano – Ziyarar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kai jihar Kano a ranar Juma’a, 18 ga watan Yuli ta haifar da cece-kuce bayan ya kauracewa ziyartar gidan gwamnatin jihar da kuma gaishe wa sarakunan Kano biyu, MuhammaduContinue Reading



















