CITAD Ta Horar Da Kungiyoyin Jama’a Kan Kare Haƙƙin Dijital A Najeriya Tare Da APC

CITAD Ta Haɗa Hannu Da APC Don Horar Da Kungiyoyin Jama’a Kan Haƙƙin Dijital A Najeriya Cibiyar Fasahar Sadarwa da Ci Gaba (CITAD) tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar Sadarwar Ci Gaba (APC) sun shirya wani taron horarwa na kwana biyu don ƙarfafa ƙarfin kungiyoyin jama’a kan batutuwan haƙƙin dijital aContinue Reading

‘Yan Sanda Burtaniya Sun Kama Mutane 60 A Zanga-Zangar Nuna Goyon Baya Ga Falasdinawa

‘Yan Sanda Burtaniya Sun Kama Kusan Mutane 60 A Zanga-Zangar Nuna Goyon Baya Ga Falasdinawa ‘Yan sanda a Burtaniya sun kama kusan mutane 60 a birnin Landan da wasu manyan biranen kasar, a cikin zanga-zangar da aka kwashe kwanaki uku ana gudanarwa don nuna adawa da haramtacciyar kungiyar Palestine Action.Continue Reading