Labarin Karya Kan Hari Makaranta: Yadda Jita-Jita Ke Tsoratar da Al’umma a Jihar Delta
Labarin Karya Kan Hari Makaranta: Yadda Jita-Jita Ke Tsoratar da Al’umma a Jihar Delta Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta bayyana cewa labarin da ke yadawa cewa wasu ƴan bindiga sun kai hari wata makarantar mata a Kwale, karya ne marar gaskiya. Wannan sanarwar ta zo ne a lokacin daContinue Reading




















