Mutuwar Aisha Najamu a Asibitin Yar’adua: Tsauraran Dokoki, Rashin Tausayi, da Tsarin Lafiyarmu da ke Cikin Matsala
**Labari daga Editan Hausa na Kano:** Wani lamari mai ban haushi da tausayi ya barke a Asibitin Kula da Mata da Yara na Turai Umaru Musa Yar’adua da ke Katsina. Wata mata mai juna biyu, Aisha Najamu, ta rasu a hannun ma’aikatan asibitin saboda rashin tsabar kudi a hannu daContinue Reading

















