Tinubu Ya Soke Tsarin Tsaron Manyan Mutane: ‘Yan Sanda Za Su Koma Kan Aikin Tsaron Al’umma
Tinubu Ya Soke Tsarin Tsaron Manya: ‘Yan Sanda Za Koma Kan Aikin Tsaro Na Gari ABUJA – Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da wani sauyi mai girma a tsarin tsaron Najeriya, inda ya umarci janye dukkan ‘yan sanda da ke aikin rakiyar manyan mutane (VIPs) nan take. WannanContinue Reading




















