Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Shirin ‘National Forest Guard’ Don Tsaron Dazuzzukan Najeriya Gwamnatin Tarayya ta amince da kafa wani rukuni na musamman mai suna National Forest Guard wanda zai mayar da dazuzzukan Najeriya daga hannun ‘yan ta’adda, ‘yan fashi, da masu aikata laifuka. Daukar Ma’aikata Da Tura Su AikinContinue Reading