Kotun Tarayya Za Ta Yanke Hukunci Kan Takunkumin Sanata Akpoti-Uduaghan A Ranar 27 Ga Yuni
Kotun Ta Ajiye Hukunci Kan Takunkumin Sanata Akpoti-Uduaghan Har Zuwa Ranar 27 Ga Yuni Kotun Tarayya da ke Abuja ta dage hukunci a karar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta shigar kan takunkumin da Majalisar Dattijai ta yi mata na wata shida har zuwa ranar 27 ga watan Yuni. Bayanin KararContinue Reading












