PDP Ba Ta Cikin Shirin Hadin Kan ‘Yan Adawa Don Zaben 2027, In Ji Babachir Lawal
PDP Ba Ta Cikin Shirye-shiryen Hadin Kan ‘Yan Adawa Don 2027, In Ji Babachir Lawal Babachir Lawal ya tabbatar da tattaunawa kan kafa sabuwar jam’iyya ko shiga wata jam’iyya. Hoton: Babachir Lawal / Tushen: Twitter Abuja – Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal, ya bayyana cewa Jam’iyyar PDP ba taContinue Reading

















