TCN Ta Yi Aikin Gyara Wutar Lantarki a FCT, Yankuna Da Dama Za Sha Katsewa
TCN Ta Sanar da Za Ta Yi Aikin Gyara na Yau da Kullun a Sassa na FCT, Wutar Lantarki Za Ta Katse na Dan Lokaci Kamfanin Watsa Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya bayyana shirinsa na gudanar da aikin gyara mai mahimmanci akan injin watsa wutar lantarki mai karfin 60Continue Reading













