DW Ta Tsaya Tsaye: Yadda Take Shirin Kai Gwamnatin Habasha Kotu Kan Dakatar da ‘Yan Jaridunta
Hukumar gudanarwa ta Deutsche Welle (DW) ta yi tir da matakin da gwamnatin Habasha ta ɗauka na dakatar da wakilanta guda biyu daga aikin jarida a fadin kasar, har abada. A wata sanarwa mai cike da tsauri da ta fitar a ranar Juma’a, 13 ga Disamba, 2025, DW ta nunaContinue Reading



















