Atiku Shugabanmu ne a Arewa, Muna Girmama Shi – Tsohon Gwamnan Gombe Ya Nuna Goyon Baya

Atiku Abubakar Shugabanmu ne a Arewa, Muna Sona Da Shi – Tsohon Gwamnan Gombe Ya Yaba masa Tsohon Gwamnan Jihar Gombe kuma Sanata mai wakiltar Gombe Arewa, Ibrahim Dankwambo, ya bayyana tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar a matsayin shugaban siyasa na Arewa, ko da yake ya koma jam’iyyar AfricanContinue Reading