Hatsarin Kwale-Kwale a Jigawa Ya Haifar da Mutuwar Hudu, Biyar Sun Bace a Taura
Hatsarin Kwale-Kwale A Jigawa Ya Yi Sanadiyar Mutuwar Mutane Hudu, Biyar Sun Bace Lamarin Ya Faru A Karamar Hukumar Taura Rundunar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya (NSCDC) reshen jihar Jigawa, ta tabbatar da mutuwar mutane hudu, yayin da wasu biyar suka bace sakamakon hatsarin kwale-kwale da ya faru a karamarContinue Reading


















