Katsina Ta Inganta Asibitin Mai’adua Zuwa Babban Asibiti Daga Aminu Daura, Mai’adua (Jihar Katsina) – Gwamnatin jihar Katsina ta amince da inganta Cibiyar Kiwon Lafiya ta Mai’adua zuwa cikakken babban asibiti, wanda ke nuna ci gaba mai mahimmanci a fannin kiwon lafiya a yankin. Mafarki Ya Tabbata Ga Al’ummar Mai’aduaContinue Reading

‘Yan Bindiga Sun Kara Tsananta Hare-Haren a Katsina: Fiye da Dubu 5,000 Sun Bar Gidajensu

‘Yan Bindiga Sun Dawo Da Hare-Hare a Katsina: Fiye da Mutane 5,000 Sun Tsere Daga Kauyukansu Gwamnan Katsina Dikko Radda da CDS Christopher Musa suna tattaunawa kan yadda za a magance matsalar ‘yan bindiga – Hoto: Facebook Katsina – Matsalar ta’addanci ta sake barkewa a jihar Katsina inda ‘yan bindigaContinue Reading