Shugaban ‘Yan Ta’adda Bello Turji Ya Mika Makamai, Ya Saki Wadanda Ya Kama Bayan Tattaunawa Da Malaman Addini
Shugaban ‘Yan Ta’adda na Zamfara Bello Turji Ya Mika Makamai, Ya Saki Wadanda Ya Kama Bayan Ganawa Da Malaman Addini Shugaban ‘yan ta’adda a jihar Zamfara, Bello Turji, ya saki mutane 32 da ya kama kuma ya amince da daina kai hare-hare kan manoma bayan tattaunawa da wasu malaman addiniContinue Reading



















