Jirgin Ruwa Ya Kife Da Fasinjoji 50 A Jihar Sokoto, Fiye Da 40 Sun Bace
Jirgin Ruwa Ya Kife Da Mutane 50 A Jihar Sokoto, Fiye Da 40 Sun Bace Wani bala’i ya afku a jihar Sokoto, arewa maso yammacin Najeriya, inda jirgin ruwa mai dauke da fasinjoji 50 ya kife a yayin da yake kan hanyarsa zuwa kasuwar Goronyo. A cewar hukumar bayar daContinue Reading



















