Sanata Kawu Sumaila Ya Ba Da Tallafin N500,000 Ga Masu Amfani Da Shafukan Sada Zumunta 16 A Kano
Sanata Kawu Sumaila Ya Ba Da Taimakon Kuɗi Naira Dari Biyar Ga Kowa Daga Cikin Masu Amfani Da Shafukan Sada Zumunta Na Kano Sanata Abdulrahman Kawu Sumaila, wanda ke wakiltar Mazabar Kano ta Kudu a Majalisar Dattawa, ya ba da kyautar kuɗi ga wasu mutane goma sha shida (16) dagaContinue Reading




















