Isra’ila Ta Fara Jigilar Ƴan Kasarta Daga Waje Saboda Yakin Iran

  Isra’ila Ta Fara Jigilar Ƴan Kasarta Daga Waje Saboda Yakin Iran Kwanan wata: 18 Yuni, 2025 | Marubuci: AminaBala Hausa News Team A kokarinta na kare rayukan al’ummarta, ƙasar Isra’ila ta fara jigilar ɗaruruwan ƴan ƙasarta da suka makale a ƙasashen waje sakamakon zafafan hare-haren yaki tsakaninta da Iran.RahotanniContinue Reading

Gwamna Radda Ya Yi Jimamin Rasuwar Shugaban Karamar Hukumar Bakori, Aminu Dan-Hamidu

  Gwamna Radda Ya Yi Jimamin Rasuwar Shugaban Karamar Hukumar Bakori, Hon. Aminu Dan-Hamidu Kwanan wata: 10 Yuni, 2025 | Marubuta: Nigeria Time News   Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayyana alhini da jimamin sa bisa rasuwar Honarabul Aminu Dan-Hamidu, shugaban Karamar Hukumar Bakori, wanda ya rasuContinue Reading