Gwamnatin Kano Ta Kafa Kwamitin Gyaran Kundin Tsarin Mulki Na Najeriya
Gwamnatin Kano Ta Kafa Kwamitin Masu Memba 26 Don Gyaran Kundin Tsarin Mulki Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da wani babban kwamiti mai mutane 26 wanda zai tsara ra’ayin jihar kan shirin gyaran kundin tsarin mulkin Najeriya da Majalisar Dokokin Tarayya ke gudanarwa. Kaddamar da Kwamitin Sakataren Gwamnatin Jihar Kano,Continue Reading


















