Gwamna Yusuf Ya Biya N22 Biliyu Na Kudaden Tsofaffin Ma’aikata Da Na Mutuwa Daga Bashin N48 Biliyu

Gwamna Yusuf Ya Biya N22 Biliyu Daga Cikin N48 Biliyu Na Kudaden Tsofaffin Ma’aikata Da Na Mutuwa Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Kabir Yusuf Abba Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano ya biya kudin tsofaffin ma’aikata da na mutuwa wadanda suka kai N22 biliyu daga cikin bashin N48 biliyu daContinue Reading

‘Yan Sanda Sun Fara Binciken Rikicin Tsakanin Magoya Bayan Sarkin Kano Aminu Ado Bayero da Muhammadu Sanusi II

‘Yan Sanda Sun Fara Bincike Kan Rikici Tsakanin Magoya Bayan Sarakunan Kano ‘Yan sandan jihar Kano sun kafa kwamiti domin bincikar lamarin da ya haifar da rikici mai tsanani tsakanin magoya bayan Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero da na 16, Muhammadu Sanusi II, a ranar Lahadi. Kwamishinan ‘YanContinue Reading

Gwamna Bala Ya Cire Akawun Jami’ar Sa’adu Zungur Bayan Binciken Cin Hanci da Rashin Gaskiya

Gwamna Bala Ya Kore Akawun Jami’ar Sa’adu Zungur Kan Zargin Rashin Gaskiya da Cin Hanci Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed, ya kori Ayuba Mohammed Gital daga mukaminsa na Akawun rikon kwarya na Jami’ar Sa’adu Zungur (SAZU) bayan binciken da ya nuna zargin almundahana da rashin gaskiya wajen gudanar daContinue Reading

ADC Ta Gargadi Jama’a Kan Yaudarar Da Ake Yi Da Sunanta, Ta Karyata Labarin Nada Shugabanni

ADC Ta Gano Yadda Ake Damfarar ‘Yan Najeriya Da Sunanta, Ta Tura Gargadi Ga Jama’a Jam’iyyar ADC Ta Musanta Labarin Nada Shugabanninta A Jihohi Jam’iyyar Hadakar Adawa ta ADC ta musanta labarin da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa an nada shugabanninta a jihohi 36 da babban birnin tarayya,Continue Reading