‘Yan Binda Sun Kashe Malami, Sun Kuma Kwashe Wasu Mutane Uku a Harin Makarantar Tsafe, Zamfara
‘Yan Binda Sun Kai Hari Makarantar Sakandare a Zamfara, Sun Kashe Malami Mai Ritaya Sun Kwashe Uku Harin Ta’addanci a Makarantar Sakandare Jihar Zamfara – ‘Yan bindiga sun kai hari a Makarantar Sakandare ta Gwamnati da ke Tsafe, Jihar Zamfara a daren Asabar, inda suka kashe mutum daya suka kwasheContinue Reading









