Najeriya Ta Shirya Gina Gadar Digital Don Kai Kananan Kasuwanci Zuwa Kasuwannin Afirka – Shettima
Najeriya Zai Gina Gadar Digital, Ta Yi Nufin Kai Kananan Kasuwanci Zuwa Kasuwannin Afirka – Kashim Shettima Abuja, Najeriya – Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya sanar da cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta fara daukar matakai masu karfi na gina hanyoyin digital da gadaroni don fadada Kananan Kasuwanci (MSMEs)Continue Reading











