Slovenia Ta Haramtawa Ministocin Isra’ila Shiga Kasar Saboda Rikicin Gaza
Slovenia Ta Haramtawa Ministocin Tsaro da Kudi na Isra’ila Shiga Kasar Saboda Rikicin Gaza Gwamnatin Slovenia ta ayyana haramtacciyar shiga kasar ga Ministan Tsaron Isra’ila Itamar Ben Gvir da takwaransa na Kudi Bezalel Smotrich, bisa la’akari da rawar da suka taka wajen keta hakkin bil’adama a yankin Gaza. Matakin SloveniaContinue Reading



















