BUKAA Ta Kaddamar Da Dandamalin Dijital Domin Haɗa Tsoffin Dalibai Da Ci Gaban Jami’a

BUKAA Ta Kaddamar da Gidan Yanar Gizo na Musamman Domin Haɗa Tsoffin Dalibai da Ci Gaban Jami’a A wani babban yunƙuri na ƙarfafa haɗin kai da ba da taimako a tsakanin tsoffin ɗalibanta, Ƙungiyar Tsoffin Daliban Jami’ar Bayero ta Kano (BUKAA) ta ƙaddamar da wata sabuwar gidan yanar gizo maiContinue Reading