Farfesa Mai Sayar da Kayan Lambu Ya Bukaci Matasa su Shiga Kananan Sana’o’i Don Dogaro da Kai

Farfesa Mai Sayar da Kayan Lambu Ya Bukaci Matasa su Shiga Kananan Sana’o’i Don Dogaro da Kai Batsari, Jihar Katsina — Jaridar Jaridar Amina Bala Kasuwar kayan lambu a yankin Arewa. (Hoto: Wikimedia Commons) Farfesa Nasir Hassan-Wagini, malami a Sashen Ilimin Rayuwa da Tsire-tsire na Jami’ar Umaru Musa Yar’adua (UMYU)Continue Reading

Yadda Dalibai 1,300 a Wata Makaranta a Kano Ke Fuskantar Barazanar Rashin Lafiya da Fyaɗe Saboda Rashin Bandaki

Yadda Dalibai 1,300 a Makarantar Koguna a Kano Ke Fuskantar Barazanar Rashin Lafiya da Fyaɗe Saboda Rashin Bandaki Daga: Longtong Yakubu – Jaridar Amina Bala A makarantar firamare ta Koguna da ke karamar hukumar Makoda a jihar Kano, fiye da dalibai 1,300 na zuwa makaranta kowace rana ba tare daContinue Reading

‘Kun Shiga Uku’: Iran Ta Faɗi Abin da Za Ta Yi Wa Amurka, Tasha Alwashin Rama Harin Amurka Kan Cibiyoyin Nukiliya

Iran Ta Yi Barazanar Ramawa Bayan Harin Amurka Kan Cibiyoyin Nukiliya Tehran, 21 Yuni, 2025 – Rahoto na Musamman daga AminaBala.com Tehran, Iran – Gwamnatin Iran ta fito karara da martani mai ƙarfi bayan wani mummunan farmaki da Amurka ta kai kan cibiyoyin nukiliya a kasar. Wannan farmaki ya jawoContinue Reading

2027: ‘Yan Sanda Sun Gargadi Matasan Kano: Ku Daina Lalata Hotunan Shugaban Ƙasa Tinubu

‘Yan Sanda Sun Gargadi Matasan Kano: Ku Daina Lalata Hotunan Shugaban Ƙasa Tinubu Kano, 21 Yuni, 2025 – Rahoto na musamman daga AminaBala.com Jami’an ‘yan sanda a Kano yayin aikin sintiri. (Hoto: Wikimedia Commons) Kano – Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta fitar da gargaɗi mai ƙarfi ga matasaContinue Reading

Rufe Gibin Aiki Tsakanin Maza da Mata: Hanya Mafi Sauki Don Inganta Tattalin Arzikin Afrika

Rufe Gibin Aiki Tsakanin Maza da Mata: Hanya Mafi Sauki Don Inganta Tattalin Arzikin Afrika Daga Editocin Nigeria Time News Abuja, Najeriya — Yuni 19, 2025 Tattalin arzikin duniya na fama da babban gibi da ake iya cike shi ta hanyar shigar da mata cikin kasuwar aiki. Rahotanni na baya-bayanContinue Reading