Sarki Sanusi Ya Yaba wa Shirin AGILE Domin Gyaran Makarantu 1,300 Da Dawo da ‘Yan Mata 30,000 a Kano

Sarki Sanusi Ya Yaba wa Shirin AGILE Saboda Gyaran Makarantu Fiye da 1,300 a Kano Shirin Ya Maido da ‘Yan Mata 30,000 Makaranta Sarkin Kano, Khalifa Muhammad Sunusi II, ya yaba wa shirin Adolescent Girls Initiative for Learning and Empowerment (AGILE) saboda gagarumar nasarar da ya samu a fannin ilimiContinue Reading