NiMet Ta Yi Hasashen Ruwan Sama Mai Karfi Da Tsawa A Jihohin Taraba, Neja Da Sauransu A Ranar Lahadi
NiMet Ta Yi Hasashen Ruwan Sama Da Iska Mai Karfi A Jihohi Da Dama A Ranar Lahadi Abuja – Hukumar Kula da Hasashen Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar da sanarwar gargadi game da yanayin da zai yi a ranar Lahadi, 21 ga Satumba, 2025. A cewar hasashen da hukumarContinue Reading

















