Tsohon Gwamnan Osun Rashidi Ladoja Ya Zama Olubadan Na 44 A Ibadan
An Nada Tsohon Gwamnan Osun, Rashidi Ladoja A Matsayin Olubadan Na 44 A Ibadan Birin Ibadan ta lumshe ido a ranar Juma’a, 26 ga watan Satumba, 2025, domin karbar sabon sarki a karon na 44 a cikin tarihinta mai tsawo. Tsohon Gwamnan jihar Osun kuma tsohon Sanata, Rashidi Adewolu Ladoja,Continue Reading

















